Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: bayan hare-haren ta’addancin Isra’ila ga hurumin kasar Iran wasu gungun na manyan shugabannin da kwamandojin dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran sun yi shahada wanda biyan bayan hakan aka karkafe fastocinsu a azagayen babban dandalin birnin Tehran hotunan sun hada da shugaban dukkan dakaraun IRGC Birgideya Ghulam Ali Rashid Kwamanda Amir Ali Haj Zadeh kwamanda Muhammad Bakiri.
Your Comment